HumAngle

Birbishin Rikici

News HA ↓ 130 episodes

Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.

Author

HumAngle

Category

News

Podcast website

rss.com

Latest episode

Jun 6, 2026

Where to listen?

Podcasts in the app Replaio Radio Coming soon

Podcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts

Get it on Google Play Install for free Android 5M+ downloads · 4.8 rating iOS soon

Episodes

Yadda Sojojin Najeriya Suka Nakasashi 11.12.2021

Bana Usman, matashi ne dan shekara 17 da ya shiga hannun jami’an sojin Najeriya wadanda suka tsare shi ba a bisa ka’ida ba. An ajiyeshi a sansanin sojojin Giwa na tsawon shekaru biyar kafin ya samu sa’ar fita. Sai dai yanzu ba yaron da aka sani bane a baya, lafiyar Bana ta zamewa iyalinsa abun bakin ciki. Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim Marubuci: Kunle Adebajo Muryoyin shiri: Abdulmalik Ahmad,...

Tubabbun Yan Boko Haram Na Kasa Samun Karbuwa 04.12.2021

A shekarar 2016 ne Najeriya ta fara wani shiri na karbar tsofaffin 'yan ta'addan Boko Haram a yankin Arewa maso Gabas. Shirin dai ya janyo ce-ce-ku-ce, domin ‘yan ta’adda ba za su iya samun matsuguni a garuruwansu na baya ba, kuma baza su iya zama a sansanonin ‘yan gudun hijira ba A Birbishin Rikici mun yi magana da tsofaffin 'yan ta'addan da yan gudun hijirar don jin ra'ayoyinsu. Mai gabatarwa: Z...

Rayuwar Tashin Hankali: Gudun Hijirar Marainiya Yar Shekara 11 27.11.2021

Fatima ta rasa yan uwanta a sanadin wani harin da yan ta'adda suka yi tana shekara 11. A nan ta zama marainiya kuma yar gudun hijira kafin ta san mai duniya ke ciki. Rayuwar Fatima ta samu nakasu, domin ta shiga jima’i don ceton rai ta hanyar karuwancin da tilasa mata aka yi. Fatima ta san yadda ake fama da rashin iyaye a cikin duniyar azzalumai, ta kuma yi alkawarin kyautata wa 'ya'yanta. Wannan...

Uwa Ga Dan Ta’adda 22.11.2021

Wata ‘yar gudun hijira mai shekara 22 ta shiga hannun ‘yan Boko Haram a lokacin da take sana’ar saro itace. Daga nan suka yi garkuwa da ita. Ba da daɗewa ba wahalarta ta canja daga garkuwa, zuwa auren dole da ɗan ta’adda, zuwa fyade da samun ciki. Ta kuma yi shaidar yadda ‘yan ta’addar ke yankewa wata wanda ta yi kokarin tserewa kai, wanda har yanzu tunanin wannan tashin hankali ke cikin ranta, du...

Soyayya A Lokacin Yaki 13.11.2021

Birbishin Rikici shiri ne da zai dinga zuwar muku a kowane mako don sauraron labaran wadanda rikici da tashin hankali suka shafa, daga nan HumAngle tare da ni Zubaida Baba Ibrahim.

Listen to the Birbishin Rikici podcast in Replaio

Radio and podcasts in one app - free, with no sign-up. Install today and do not miss the launch

Get it on Google Play

Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.