RFI Hausa

Tambaya da Amsa

News HA ↓ 24 episodes

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

Author

RFI Hausa

Category

News

Podcast website

www.rfi.fr

Latest episode

May 2, 2026

Where to listen?

Podcasts in the app Replaio Radio Coming soon

Podcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts

Get it on Google Play Install for free Android 5M+ downloads · 4.8 rating iOS soon

Episodes

Shirin tambaya da amsa na wannan mako ci gaba ne kan illar cutar olsa 02.05.2026

A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban bayanin da muka faro a makon da ya gabata akan cutar gyambon ciki. Ku danna alamar sauraro dimin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.

Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya ɗora ne kan illar cutar gyambon ciki 25.04.2026

A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban bayanin da muka faro a makon da ya gabata akan cutar gyambon ciki. Ku danna alamar sauraro dimin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.

Tambaya da Amsa: Tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin Iran 18.04.2026

Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani, bisa al'ada kan amsa dukkanin tambayoyin da masu sauraro kan aiko, kuma guda cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau shi ne tasirin tsibirin Kharg ga tattalin arziƙin Iran. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Illolin da ke tattare da makami ko makamashin Nukiliya 11.04.2026

Shirin 'Tambaya da Amsa' kamar yadda ya saba a kowane mako, ya tuntuɓi masana a kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana domin samun Ilimi a kan ƙarin bayanin da suke nema. Daga cikin tambayoyin kuma akwai neman sani a kan Illar da ke tattare da harba makaman Nukiliya ko kuma kai wa tashohin sarrafa makamashin Nukiliya farmaki.

Akwai dokar da ta bai wa Amurka damar hukunta shugaban wata ƙasa? 07.03.2026

  Shirin 'Tambaya da Amsa' shiri ne da ke zuwa muku da  amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da bayani akan ko akwai wata doka da ta baiwa shugaban Amurka Donald Trump ikon hukunta wani shugaban ƙasa a Duniya.

Tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya 28.02.2026

A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin ya mayar da hankali ne kan tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya ta Human Rights Watch, wanda ya samo asali daga ƙoƙarin sa-ido kan yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa, musamman a lokacin yaƙin cacar baka. Hedikwatar ƙungiyar tana birnin New York na Amurka. Babban burinta shi ne bincike, tattara bayanai, da wallafa raho...

Tasirin taron tattalin arziki na Davos da ya gudana a Switzerland 31.01.2026

A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin zai dora ne a cigaban tattaunawa a kan tasirin taron Davos wadda aka saba shekara-shekara kan duba lamuran tattalin arzikin duniya. Ga ci gaban tattaunawa tare da Dr. Kasim Garba Kurfi masanin tattalin arziki na ƙasa da ƙasa dake tarayyar Najeriya.

Menene yake haifar da sukar ciki ko kuma naɗewar hanji a cikin ɗan Adam 24.01.2026

Shirin tambaya da amsa na wannan mako zai fara ne da bayani akan abinda ke haifar da sukar ciki ko kuma naɗewar hanji a cikin mutum. Sai kuma tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan yaushe aka fara taron duba lamuran tattalin arziki na Duniya da ake kira Davos world economic forum kuma wane tasiri yake da shi ga duniya da kuma yankin mu na Afirka. Sai kuma tambayarmu ta gaba wadda ke buƙatar ƙarin...

Me ya sa darajar kuɗaɗen wasu ƙasashen larabawa su ka fi na Amurka daraja? 17.01.2026

Shirin tambaya da amsa da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu su ka aiko mana, mu kan mika wadanan tambayoyi ga masana domin baku amsar da ta dace................

Tambaya da amsa: Ko ta yaya ake gane ƙarfin tattalin arziƙin ƙasa? 10.01.2026

Shirin Tambaya da amsa tare da Nasiru Sani a wannan makon ma bai yi ƙasa a gwiwa ba, inda ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana kamar yadda aka saba. A cikin shirin za ku ji amsar tambaya kan irin hikimomin da ake amfani dasu dasu ne wajen gane Bunkasar tattalin arzikin ƙasa. Sai kuma amsa kan wannan tambaya da ke cewa: ko me ke haddasa kamuwa da cutar Amosanin Makogwar...

Ko shan magani na yiwa ɗan Adam illa ? 03.01.2026

A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako daga sashen hausa na Rfi,shin ko gaskiya ne duk magani da mutum ya sha ya na da tasa illar da zai masa? Nasiru Sani ya tunttubi masana a kai..... 

Tarihin kafuwar kungiyar SASSAKAWA foundation 20.12.2025

Tarihin kafuwar kungiyar SASSAKAWA foundation dake taimakawa a harkar manoma a Najeriya, wai shin da gaske ne kungiyar daga Japan aka kafata kuma wanene ya kafata? Akan wannan tambaya ce muka zanta da Dr Abdulhamid Gambo mataimakin shugaban SASSAKAWA Foundation a Najeriya.

Tambaya da Amsa: Taƙaitaccen tarihin Marigayi Sheikh Ɗahiru Bauchi 06.12.2025

Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani, bisa al'ada kan amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a yau guda cikin tambayoyin da wannan shiri ya amsa shi ne buƙatar taƙaitacce tarihin fitaccen Malamin Islaman nan a Najeriya kuma jigo a Dariƙar Tijjaniya, shehu Usman Dahiru Bauchi wanda Allah ya yiwa rauswa a ranar 27 ga watan Nuwamban shekarar da muke ta 2025 . Don samun amsar wannan tam...

Tarihin shahararren jarumin fina-finan indiannan Dharmendra 29.11.2025

Shirin tambaya da amsa na wannan mako ya mayar da hanakali ne a kan tarihin shahararren jarumin fina-finan indiannan wato Dharmendra wanda ya rasu a ranar 24 ga watan Nuwamban shekarar 2025.

Abubuwan dake haddasa cutar toshewar hanyoyin numfashi wato Asthma 22.11.2025

Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako, zai fara ne da bayani dangane da abubuwan dake haddasa cutar toshewar hanyoyin shaƙar numfashi wato Asthma a turance. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin tare da Nasiru Sani....

Abubuwan da ke haddasa warin baki da kuma hanyoyin magance matsalar 18.10.2025

Shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, ya amsara tambaya akan abinda ke haddasa warin baki da kuma hanyoyin da ya kamata abi wajen magance matsalar. Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Nasiru Sani...............

Ƙarin bayani akan adadin Nahiyoyin duniya da kuma wacce ce ta fi faɗin ƙasa 11.10.2025

Shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, ya amsa tambayoyin da ke neman karin bayani akan inda tsakiyar Najeriya ya kasance, da tambayar da ke neman sanin Nahiyoyi nawa ne a duniya kuma wacce ce ta fi faɗin ƙasa sannan wacce ta fi yawan mutane? da kuma tambayar da ke cewa, don Allah ku tambaya mana masana tattalin arziki akan mece ce TIN number kuma ina ake samunta sannan mene ne...

Cigaban bayani bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWAS 04.10.2025

A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da cigaban amsar tambayar dake neman karin bayani akan sabuwar rundunar sijin ko-ta-kwana wadda ƙungiyar ECOWAS ke shirin kafawa, da kuma cigaban amsar tambayar da aka yi game da cutar daji mafitsara... Wanna da ma wasu tambayoyin ne za mu amsa a cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan makon.

Ƙarin bayani akan kafa sabuwar rundunar sojin ko-ta-kwana ta ECOWAS 27.09.2025

A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da tambayar dake neman karin bayani akan sabuwar rundunar sijin ko-ta-kwana wadda ƙungiyar ECOWAS ke shirin kafawa.. Wanna da ma wasu tambayoyin ne za mu amsa a cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan makon.

Harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur 20.09.2025

Ko menene harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur ga duk mai bukata?, Ku tambaya mana masana harkokin tsaro domin su yi mana bayani akan mene ne ma'anar ƴansandan jihohi da ake ta muhawara a kai a Najeriya, kuma shin yin hakan zai haifar da ɗa mai ido? wasu cikin tambayoyin masu sauraro kenan da shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ke ɗauke da amsoshinsu tare da N...

Gaskiyar lamari dangane ayoyin tambayar da ake ɗigawa kan Ingantaccen Iri 13.09.2025

A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, masana sun amsa tambayoyi game da abubuwan da ke tsaida wa Mata haihuwa da Sahihancin Ingantaccen Iri da ake samarwa wato GMO a turance, sai kuma illar da gyatsar magwas ke ita ga mai yin ta. Latsa alamar sauti don sauraren shirin........

Wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi a shirin Tambaya da amsa 06.09.2025

A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako,Nasiru Sani ya mika tambayoyi masu saurare ga masana,daga cikin tambayoyi da aka aiko ,mai saurare ya bukaci karin haske dangane da batun rufe sararin samaniya. A yi saurare lafiya.................

Dalilan kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya da tasirinta 30.08.2025

Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan makon ya na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa tambayoyi da dama da suka hada da wada ke neman sanin dalilin kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammcin Najeriya.

Tambaya dangane da shakkuwa da jarirai ke fama da ita 23.08.2025

A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban tattaunawa da Dr. abdulmumini Shehu Makarfi daga jihar kaduna akan shakkuwa da jarirai ke fama da ita.

Listen to the Tambaya da Amsa podcast in Replaio

Radio and podcasts in one app - free, with no sign-up. Install today and do not miss the launch

Get it on Google Play

Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.