IlmQS

Ilm Lectures Hausa

Islamic lectures in Hausa language from from world renowned scholars.

Koniecznie odwiedź stronę podcastu i wesprzyj twórcę: podcasters.spotify.com

Autor

IlmQS

Kategoria

Religion

Strona podcastu

podcasters.spotify.com

Ostatni odcinek

26 lis 2026

Gdzie słuchać?

Podcasty w aplikacji Replaio Radio Już wkrótce

Podcasty trafią do aplikacji już wkrótce. Zainstaluj teraz i jako pierwszy zobacz nowe podejście do podcastów

Pobierz z Google Play Zainstaluj za darmo Android 10 mln+ pobrań · ocena 4,7+ iOS wkrótce

Odcinki

Fatawowin Rahama: Q&A 9th May 2026 - Prof Sani 17.05.2026

*Fatawoyin Rahma* Ranar Asabar 22/11/1447 - 9 May 2026 Tambayoyi da Amsoshi Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON 1. Mamu da ya rasa wasu raka’oi a jam’i zai yi addu’oin bayan Tahiyar ƙarshe tare da Liman? 2. Yaya hukuncin wankan shiga Musulunci? 3. Sallar Raka’atayil fajri da Tahiyyatul Masjid- a bayyane ko a ɓoye a ke musu karatu? 4. Hukuncin rage shekaru domin samun aiki? 5. Tsakanin lim...

Fatawowin Rahama - 26-4-2026 Q&A - Prof. Sani 01.05.2026

*Fatawoyin Rahma* Ranar Lahadi - 9/11/1447 - -26/4/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* ​ Ya inganta cewa a son Annabi ﷺ babu riya? ​ Idan miji ya ce da matarsa zama na da ke ya ƙare, na gaji da ke, ya na nufin saki? ​ Idan mahaifi ba ya daukar nauyin ɗansa da ke karatu, shi da mahaifiyarsa za su iya ɗeba daga kayan mahaifinsu? ​ Ya hallata ma’aikacin lafiya ya...

Hidima Wa Addinin Allah - Sheikh. Guruntum 29.04.2026

*HIDIMA WA ADDININ ALLAH* _(Muhadara Ta Musamman)_ Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_ Wannan Shine Muhadarar da Malam Ya Gabatar Yau Talata 28/04/2026 a Masallacin Zamfara dake ƙofar Ran anan cikin garin Bauchi.

Fatawowin Rahama - HAQQIN ‘ya’ya akan IYAYE 27.04.2026

*Fatawoyin Rahma* Ranar Asabar - 8/11/1447 - -25/4/2026 Tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* Shimfiɗa : _‘Ya’ya ma suna da haƙƙin akan iyayensu_ Tambayoyi da Amsoshi: 1. Ana iya karanta Al-ƙur’ani daga Waya (mobile phone) a sallar Tahajjud? 2. Maimata ‘ إِيَّاكَ نَعۡبُدُ وَإِيَّاكَ نَسۡتَعِينُ a matsayin zikiri ya inganta? 3. Hukuncin ƙin neman magani ga mara lafiya! 4. Bayan a saka gawa...

Da’awah a ƙasar England - Sheikh. Guruntum 24.04.2026

Da'awah A Ƙasar England Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Karatu ta Link dake Ƙasa:👇 https://youtu.be/qzMNRIpUSiY 01/11/1447AH.

Nasiha: Lahu Da’awatul Haqq - Dr. Abubakar 22.04.2026

JIGAWA STATE CENTRAL MOSQUE DUTSE KE GABATAR MUKU DA NASIHA MAI TAKEN:- لَهُ دَعْوَةُ الْحَقِّ TARE DA : ASSOCIATE PROFESSOR ABUBAKAR MUHAMMAD SANI BIRNIN-KUDU 5 Thulqa'ada, 1447AH 22nd April, 2026

Lecture: Fadin Albarkacin Bakinka a Musulunci - Prof. Sani 22.04.2026

MUHADARA 1447/2026 Mai taken: Fadin Albarkacin Bakinka A Musulunci Wuri: A Garin Zaria, Kaduna State. Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON. 24/10/1447. 12/04/2026

Fatawowin Rahama - Q&A 19-4-2026 - Prof. Sani 21.04.2026

*Fatawoyin Rahma* Ranar Lahadi - 2/11/1447 - -19/4/2026 Tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* ​ Hukuncin mutum ya bi limami mai ƙasaru sallah ba tare ya sani ba! ​ Yaya ake wahayin hadithin ƙudusi ga Annabi ﷺ Hukuncin wanda ya ƙi biyan bashi alhali yana da halin biya? Idan abin hawan mutum ya lalace saboda ƙabarin tatsine ( speed breaker) , wa zai ɗauki alhaki? Shin mace mai haila ba za t...

Mubaya’ar Mata Ga Manzon Allah - Sheikh Guruntum 21.04.2026

Mubaya'ar Mata Ga Manzon Allah (Karatun Mata A England) ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Karatu ta Link dake Ƙasa:👇 https://youtu.be/3xt4399LVVk 🛑. Karku manta ku danna Mana Subscribe, domin samun sabbin Karatukan Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum. 02/11/1447AH.

Fatawowin Rahama - AIKO ANNABIN RAHAMA - Prof. Sani 19.04.2026

Fatawoyin Rahma Ranar Asabar - 30/10/1447 - -18/4/2026 Shimfida: Baiwar Allah ga wannan Al’uma- Aiko da Annabin Rahma ﷺ Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON 1. Hukuncin makwabtaka da maqabarta 2. Hukuncin kiran mutum da suna ‘Hamĩd? 3. Ana iya yin zikirin bayan Sallar farilla bayan Sallar Jumu’a? 4. Ana haɗakar zakka ma kayan gona mabanbanta? 5. Mai motar da ya buge wanda ya biyo hanyarsa...

Tarihin Nana Aisha RA - Prof. Sani 14.04.2026

MUHADARA 1447/2026 Mai taken: Tsakure Daga Tarihin Nana A`isha RA Wuri: A Mu`assatul islah A Garin Zaria, Kaduna State. Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON. 23/10/1447. 11/04/2026

Słuchaj podcastu Ilm Lectures Hausa w Replaio

Radio i podcasty w jednej aplikacji - za darmo, bez zakładania konta. Zainstaluj już dziś i nie przegap premiery

Pobierz z Google Play

Replaio nie jest wydawcą podcastów; nazwy audycji, okładki i audio należą do ich autorów i są rozpowszechniane przez publiczne kanały RSS