IlmQS
Ilm Lectures Hausa
Islamic lectures in Hausa language from from world renowned scholars.
Where to listen?
Podcasts in the app Replaio Radio Coming soonPodcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts
Episodes
Fatawowin Rahama: JUYAWAR ZAMANI - Prof. Sani R/Lemo 27.06.2026 54:29
*Fatawoyin Rahma* Asabar 5 Al-Muharam 1448 - 20 June 2026 Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: *Juyawan Zamani* Tambayoyi & Amsoshi 1. Hukuncin shiga maqabarta da Takalmi! 2. Hukuncin shiga massallaci ga mai warin ciwo! 3. Wadda ta yi rashin lafiya a Ramadhan, sannan bayan ta warke kafin ta rama sai ta rasu, ‘ya’yanta za su rama mata? 4. Akwai zikiri da mutum zai karanta in zai h...
Fatawowin Rahama - Q&A 14-6-2026 - Prof. Sani R/lemo 20.06.2026 53:02
Fatawowin Rahma Lahadi 28/12/1447 - 14/6/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* Yaya hukuncin auren film! Mutumin da yake bin bashi zai iya sayar da kayan wanda yake bi bashi domin ya karɓi haƙƙinsa? Mutum zai iya karanta Al-ƙur’ani domin ladan ya kai ma mahaifansa? Yaya hukuncin yin Sallah a zaune? Mutimin da yayi wasa da Sallah da Azumi amma daga baya ya tu...
LECTURE: Mecece Manufar Rayuwar Dan adam a Duniya? - Prof. Sani R/lemo 15.06.2026 48:07
MUHADARA 1447/2026 Mai taken: Mecece Manufar Rayuwar Dan adam a Duniya Wuri: Masallacin Gwallaga Bauchi State Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON. 27/12/1447. 13/06/2027 *Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:* Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/ Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo Telegram...
Fatawowin Rahama: SIYASAR YAU - Prof. Sani R/lemo 15.06.2026 52:49
Fatawoyin Rahma Asabar 27/12/1447 13/6/2026 Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: Siyasar Yau Tambayoyi da Amsoshi: 1. Hukuncin wanda ya manta zakiri a Sallah! 2. Hukuncin limamin da ya ja Sallah alhali bashi da alwala. 3. Hukuncin mai yin wasusi wani abu ya na zuba a gabansa. 4. Mutumin da ya yi himma samun kabbara harama na kwana arba’in amma sai ya na cikin sallah a kwana talat...
Fatawowin Rahama: KASHE-KASHE CIKIN AL’UMMA - Prof. Sani 05.06.2026 51:49
*Fatawoyin Rahma* Lahadi 7/12/1447 - 24/5/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: _Kashe- Kashe Da Ke Faruwa A Cikin Al’uma_ Tambayoyi da Amsoshi: 1. Hukuncin Zoben Ƙarfe! 2. Hukuncin zuwa kallon ƙwallon ƙafa ga mata. 3. Akwai iyakar shekaru ga Mata da za su je Sallar Juma’a? 4. Hukuncin tsefe gashi ga mace mai al’ada? 5. Hukuncin rance da ‘cooperative’ ta ke bawa ma’aikata! 6. Wanda y...
Fatawowin Rahama: GOMAN DHUL-HIJJAH - Prof. Sani 28.05.2026 51:49
Fatawoyin Rahma Ranar Asabar 6/12/1447 - 23/5/2026 Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida : _Kwanakin Goma Na Farko Na Watan Zulhajji, Azumin Ranar Arfa, Sallar 'Ĩd_ Tambayoyi da Amsoshi - Mace da ta yi ‘planning’ sai jini ya zo mata, yaya za ta yi da Ibada? Ya hallata Amarya ta yi taimama saboda tayi Kwalliya mai tsada, maimakon ta yi alwala? Mace da aka tilastata auren wadda ba ta s...
Fatawowin Rahama: Q&A 9th May 2026 - Prof Sani 17.05.2026 50:57
*Fatawoyin Rahma* Ranar Asabar 22/11/1447 - 9 May 2026 Tambayoyi da Amsoshi Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON 1. Mamu da ya rasa wasu raka’oi a jam’i zai yi addu’oin bayan Tahiyar ƙarshe tare da Liman? 2. Yaya hukuncin wankan shiga Musulunci? 3. Sallar Raka’atayil fajri da Tahiyyatul Masjid- a bayyane ko a ɓoye a ke musu karatu? 4. Hukuncin rage shekaru domin samun aiki? 5. Tsakanin lim...
Fatawowin Rahama - 26-4-2026 Q&A - Prof. Sani 01.05.2026 51:10
*Fatawoyin Rahma* Ranar Lahadi - 9/11/1447 - -26/4/2026 Tambayoyi da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* Ya inganta cewa a son Annabi ﷺ babu riya? Idan miji ya ce da matarsa zama na da ke ya ƙare, na gaji da ke, ya na nufin saki? Idan mahaifi ba ya daukar nauyin ɗansa da ke karatu, shi da mahaifiyarsa za su iya ɗeba daga kayan mahaifinsu? Ya hallata ma’aikacin lafiya ya...
Hidima Wa Addinin Allah - Sheikh. Guruntum 29.04.2026 41:33
*HIDIMA WA ADDININ ALLAH* _(Muhadara Ta Musamman)_ Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)_ Wannan Shine Muhadarar da Malam Ya Gabatar Yau Talata 28/04/2026 a Masallacin Zamfara dake ƙofar Ran anan cikin garin Bauchi.
Fatawowin Rahama - HAQQIN ‘ya’ya akan IYAYE 27.04.2026 53:49
*Fatawoyin Rahma* Ranar Asabar - 8/11/1447 - -25/4/2026 Tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* Shimfiɗa : _‘Ya’ya ma suna da haƙƙin akan iyayensu_ Tambayoyi da Amsoshi: 1. Ana iya karanta Al-ƙur’ani daga Waya (mobile phone) a sallar Tahajjud? 2. Maimata ‘ إِيَّاكَ نَعۡبُدُ وَإِيَّاكَ نَسۡتَعِينُ a matsayin zikiri ya inganta? 3. Hukuncin ƙin neman magani ga mara lafiya! 4. Bayan a saka gawa...
Da’awah a ƙasar England - Sheikh. Guruntum 24.04.2026 59:01
Da'awah A Ƙasar England Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Karatu ta Link dake Ƙasa:👇 https://youtu.be/qzMNRIpUSiY 01/11/1447AH.
Nasiha: Lahu Da’awatul Haqq - Dr. Abubakar 22.04.2026 27:38
JIGAWA STATE CENTRAL MOSQUE DUTSE KE GABATAR MUKU DA NASIHA MAI TAKEN:- لَهُ دَعْوَةُ الْحَقِّ TARE DA : ASSOCIATE PROFESSOR ABUBAKAR MUHAMMAD SANI BIRNIN-KUDU 5 Thulqa'ada, 1447AH 22nd April, 2026
Lecture: Fadin Albarkacin Bakinka a Musulunci - Prof. Sani 22.04.2026 1:11:00
MUHADARA 1447/2026 Mai taken: Fadin Albarkacin Bakinka A Musulunci Wuri: A Garin Zaria, Kaduna State. Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON. 24/10/1447. 12/04/2026
Fatawowin Rahama - Q&A 19-4-2026 - Prof. Sani 21.04.2026 51:16
*Fatawoyin Rahma* Ranar Lahadi - 2/11/1447 - -19/4/2026 Tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON* Hukuncin mutum ya bi limami mai ƙasaru sallah ba tare ya sani ba! Yaya ake wahayin hadithin ƙudusi ga Annabi ﷺ Hukuncin wanda ya ƙi biyan bashi alhali yana da halin biya? Idan abin hawan mutum ya lalace saboda ƙabarin tatsine ( speed breaker) , wa zai ɗauki alhaki? Shin mace mai haila ba za t...
Mubaya’ar Mata Ga Manzon Allah - Sheikh Guruntum 21.04.2026 32:13
Mubaya'ar Mata Ga Manzon Allah (Karatun Mata A England) ✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️ Tare da: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Karatu ta Link dake Ƙasa:👇 https://youtu.be/3xt4399LVVk 🛑. Karku manta ku danna Mana Subscribe, domin samun sabbin Karatukan Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum. 02/11/1447AH.
Fatawowin Rahama - AIKO ANNABIN RAHAMA - Prof. Sani 19.04.2026 50:44
Fatawoyin Rahma Ranar Asabar - 30/10/1447 - -18/4/2026 Shimfida: Baiwar Allah ga wannan Al’uma- Aiko da Annabin Rahma ﷺ Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON 1. Hukuncin makwabtaka da maqabarta 2. Hukuncin kiran mutum da suna ‘Hamĩd? 3. Ana iya yin zikirin bayan Sallar farilla bayan Sallar Jumu’a? 4. Ana haɗakar zakka ma kayan gona mabanbanta? 5. Mai motar da ya buge wanda ya biyo hanyarsa...
Tarihin Nana Aisha RA - Prof. Sani 14.04.2026 1:09:44
MUHADARA 1447/2026 Mai taken: Tsakure Daga Tarihin Nana A`isha RA Wuri: A Mu`assatul islah A Garin Zaria, Kaduna State. Tare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON. 23/10/1447. 11/04/2026
Similar podcasts
Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.