Hausa Radio News Headlines

Hausa Newsletter

News EN ↓ 28 episodes

HausaRadio.net - Online Hausa Radio hausa.substack.com

Author

Hausa Radio News Headlines

Category

News

Podcast website

hausa.substack.com

Latest episode

May 30, 2026

Where to listen?

Podcasts in the app Replaio Radio Coming soon

Podcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts

Get it on Google Play Install for free Android 5M+ downloads · 4.8 rating iOS soon

Episodes

Kanun Labaran Hausa na Asabar Saturday 2026-05-30 (HausaRadio.net Headline News) 30.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-30 == BBCHausa Safe 2026-05-30 == Mai gabatarwa: Imam Saleh #1 🎧 @0:22 Shugaban Amurka Donald Trump ya kammala wata ganawa da masu ba shi shawara kan ko zai amince da tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran. #2 🎧 @0:33 Majalisar dokokin Ghana ta amince da wani sabon ƙudirin doka da ya haramta neman jinsi. #3 🎧 @0:38 A Najeriya...

Kanun Labaran Hausa na 2026-05-29 (HausaRadio.net News Headlines) 29.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-29 == BBCHausa Safe 2026-05-29 == Mai gabatarwa: Imam Saleh #1 🎧 @0:21 Mataimakin shugaban Amurka J.D. Vance ya ce Washington da Tehran na dab da cimma yarjejeniya ta tsawaita tsagaita wuta da ke tsakaninsu. #2 🎧 @0:32 Majalisar Ɗinkin Duniya ta sanya sunan Isra’ila cikin jerin ƙasashen da ake zargi da aikata cin zarafin jima’i a l...

Kanun Labaran Hausa na 2026-05-28 (HausaRadio.net Headline news) 28.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-28 == BBCHausa Safe 2026-05-28 == Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baba #1 🎧 @0:15 Amurka da Iran sun kai wa juna hare-hare a yankin Gabas ta Tsakiya, abin da ke neman illata ƙwaryar tsagaita wuta da aka cimma. #2 🎧 @0:24 Ƙarin hare-haren da Isra’ila ta kai sun faɗa ciki da kewen birnin Tyre da ke kudancin Lebanon, inda suka faɗa kan wa...

Kanun Labaran Hausa na Babbar Salla 2026-05-27 (HausaRadio.net Headlines) 27.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-27 == BBCHausa Safe 2026-05-27 == Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baffa #1 🎧 @0:17 Lebanon ta ce an kashe mutane talatin da ɗaya a hare-haren da sojojin Isra’ila suka kai a jiya Talata. #2 🎧 @0:26 Ghana ta fara mayar da ɗaruruwan ƴan ƙasarta gida daga Afirka ta Kudu bayan zanga-zangar ƙyamar baƙin haure. #3 🎧 @0:31 A Najeriya, yayin d...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-26 (HausaRadio.net News Headlines) 26.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-26 == BBCHausa Safe 2026-05-26 == Mai gabatarwa: Aisha Sharif Bappa #1 🎧 @0:15 Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran zai iya ɗaukar wasu kwanaki, duk da sabbin hare-haren da Amurka ta... #2 🎧 @0:27 Wani bincike da Human Rights Watch ta jagoranta ya nuna shaidun cewa Hadaddiyar Da...

Kanun Labaran BBC - DW - CRI Hausa na 2026-05-25 (HausaRadio.net News Headlines) 25.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-25 == BBCHausa Safe 2026-05-25 == Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baba #1 🎧 @0:12 Farashin mai ya faɗi da kashi biyar cikin ɗari a kasuwannin Asiya yayin da masu zuba jari ke fatan an cimma y... #2 🎧 @0:26 Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo, Uganda, Afirka ta Kudu da Sudan ta Kudu sun sanar da wani shirin haɗin gwiwa... #3 🎧 @0:39 A Najer...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-24 (HausaRadio.net News Headlines) 25.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-24 == BBCHausa Safe 2026-05-24 == Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baffa #1 🎧 @0:14 Jami’an tsaro na sirri a Amurka sun tabbatar da kashe wani ɗan bindiga da ake zargin ya buɗe wuta a kusa da Fadar White House. #2 🎧 @0:26 Jami’an lafiya a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo sun ce cutar Ebola ta haddasa mutuwar mutane fiye da ɗari biyu a lar...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-23 (HausaRadio.net News Headlines) 23.05.2026

https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-23 YouTube: == BBCHausa Safe 2026-05-23 == Mai gabatarwa: Ibrahim Yusuf Muhammad #1 🎧 @0:15 Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo ta ce yanzu haka an samu rahoton ɓarkewar cutar Ebola a wasu lardunan gabashin ƙasar da ke fama da rikici. #2 🎧 @0:31 Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sallami Firayim Ministan ƙasar, Ousmane Sonko, bayan taɓ...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-22 (HausaRadio.net News Headlines) 22.05.2026

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-22 ( HausaRadio.net News Headlines) Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-22 Saurara ko a kalla a YouTube: https://www.youtube.com/watch?v=oiaxhiqEH2w This is a public episode. If you would like to discuss this with other subscribers or get access to bonus episodes, visit hausa.substack.com

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-21 (HausaRadio.net News Headlines) 21.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-21 == BBCHausa Safe 2026-05-21 == Mai gabatarwa: Ibrahim Yusuf Muhammad #1 🎧@0:14 Shugaban Cuba Miguel Díaz-Canel ya yi watsi da tuhumar da Amurka ta yi wa magabacinsa Raúl Castro, yana cewa hakan bita da ƙulli ne na siyasa. #2 🎧@0:28 Wata tawagar ‘yan ci-rani ‘yan asalin Ghana da ke Afirka ta Kudu za ta koma ƙasarta domin tsere wa...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-19 (HausaRadio.net News Headlines) 19.05.2026

HausaRadio.net News Headlines for Talata/Tuesday 2026-05-19, featuring BBC Hausa, DW Hausa, RFI Hausa, and CRI/CGTN Hausa. Ƙarin bayanai a https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-19 YouTube: https://youtube.com/watch?v=4SuVLBJeUxg Main themes today include the fast-spreading Ebola outbreak in the Democratic Republic of Congo, Putin’s visit to China after Trump’s China visit, APC primari...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-18 (HausaRadio.net News Headlines) 18.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-18 Kanun Labaran Hausa (News Headlines): https://www.youtube.com/playlist?list=PLKeS2104tMrNT0NIXFUAfj9HaBsNpy6xB == BBCHausa Safe ==🎧@0:13 Katafaren jirgin ruwan fasinja na ƙasar Netherlands, wanda aka samu ɓarkewar cutar hantavirus a c...🎧@0:29 Shugaba Trump ya sake yi wa Iran gargaɗi cewa ta gaggauta amincewa da yarjejeniyar zam...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CRI Hausa na 2026-05-17 (HausaRadio.net News Headlines) 17.05.2026

Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-17 Kanun Labaran Hausa (News Headlines): https://www.youtube.com/playlist?list=PLKeS2104tMrNT0NIXFUAfj9HaBsNpy6xB == BBCHausa Safe ==Mai gabatarwa: Muhammad Annur Muhammad🎧@0:14 WHO ta ayyana ɓarkewar Ebola a DRC a matsayin matsalar lafiya ta duniya.🎧@0:24 Venezuela ta fitar da makusancin Nicolás Maduro zuwa Amurka.🎧@0:32 Haɗin gw...

Kanun Labaran BBC, DW, RFI, da CRI/CGTN Hausa na Asabar 2026-05-16 16.05.2026

Kanun Labaran BBC, DW, RFI, da CRI/CGTN Hausa na Asabar 2026-05-16, tare da timestamps da cikakken bayani a HausaRadio.net . A yau mun tattara kanun labarai daga BBC Hausa, DW Hausa, RFI Hausa, da CRI/CGTN Hausa. Manyan batutuwa sun haɗa da Taiwan da makaman Amurka, sanarwar Trump game da kisan wani babban kwamandan IS tare da haɗin gwiwar Najeriya, sace ɗalibai a Oyo da Borno, sabon ɓullar Ebola...

Kanun Labaran HausaRadio.net na BBC, DW, RFI, da CRI Hausa na 2026-05-15 15.05.2026

Kanun Labaran HausaRadio.net na BBC, DW, RFI, da CRI Hausa na 2026-05-15 Takaitattun kanun labaran Hausa daga BBC Hausa, DW Hausa, RFI Hausa, da CRI Hausa tare da timestamps, fassarar Turanci, da ƙarin mahada a HausaRadio.net. Ƙarin bayani: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-15 YouTube: BBCHausa Safe Mai gabatarwa: Ibrahim Yusuf Muhammad 🎧@0:14 Shugaban Amurka Donald Trump ya yi i...

Kanun Labaran BBC - DW - RFI - CGTN/CRI Hausa na 2026-05-14 (HausaRadio.net News Headlines) 14.05.2026

Kanun Labaran HausaRadio.net na Alhamis/Thu 2026-05-14. Ƙarin bayani, timestamps, fassarar Turanci, da links: https://hausadictionary.com/HausaRadio.net/2026-05-14 YouTube: https://youtube.com/watch?v=EJKYqThEu4A A yau: Trump da Xi/China, UAE da Netanyahu, APC Kano, Nijar, Congo, Cuba, Najeriya, Sudan, Somalia, Iran/Hormuz, Lebanon/Isra'ila, RFI Hausa, da CGTN/CRI Hausa. Masu karantowa sun haɗa da...

Kanun Labaran Hausa Radio News Headlines 2026-04-19 19.04.2026

2026-04-19 Sunday Lahadi BBC Hausa Mai gabatarwa: BBC Hausa’s Imam Saleh HausaRadio.net/BBC Hausa/Kanun Labaran BBC Hausa Radio News Headlines na 2026-04-19 * To a cikin shirin na mu na yanzu za ku ji cewa shugaban majalisar dokokin Iran--Muhammad Baghir Ghalibaf--ya yi gargaɗin ci gaba da taƙaita zirga-zirgar jiragen ruwa ta mashigar Hormuz matsawar Amurka ba ta janye shingen da taiwa jiragen ruw...

Kanun Labaran Hausa na Lahadin 2026-03-21 22.03.2026

2026-03-22 Sunday-Lahadi BBC Hausa Safe Partial YT | Mai gabatarwa: Muhammad Annur Muhammad * Makamai masu linzami na Iran sun faɗa kan wasu garuruwa biyu na kudancin Israel da suka raunata sama da mutum ɗari ɗaya (100+), inda ɗaya ya faɗa kusa da wata muhimmiyar cibiyar nukiliya ta Israel. * Shugaba Trump ya yi barazanar tarwatsa gaba ɗayan tashoshin samar da lantarki na Iran idan har gwamnatin ƙ...

Kanun Labaran Hausa na Asabar, Ranar Salla 2026-03-21 21.03.2026

2026-03-21 Saturday-Asabar BBC Hausa Safe Mai gabatarwa: Muhammad Annur Muhammad * Shugaba Trump ya ce Amurka na tunanin dakatar da yaƙin da take yi a Iran. Amma kuma kafofin yaɗa labarai na cewa ma’aikatar tsaron Amurka na duba yiwuwar tura sojin ƙasa cikin Iran ɗin. * Kasuwannin hannun jari a Amurka sun ƙara... wato sun ƙare wannan makon da ke zaman na uku (3rd week) da fara yaƙin taron dangi na...

Kanun Labaran Hausa na Jumu'a, Ranar Salla 2026-03-20 20.03.2026

2026-03-20 Friday BBC Hausa Safe Full show | Mai gabatarwa: Imam Saleh * Shugabar ruƙun ƙwarya ta Venezuela Delcy Rodríguez ta sauya manyan kwamandojin sojojin ƙasar kwana guda bayan da ta naɗa sabon ministan tsaro. * Iran na cigaba da yin lugudan wuta cikin dare kan Isra’ila. * Gwamnan jihar Borno a Najeriya Baba Gana Umar Zulum ya shaidawa BBC cewa har yanzu akwai tsawan mahara biyu da ke cikin...

Kanun Labaran Hausa na Alhamis 2026-03-19 19.03.2026

BBC Hausa Safe * Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Isra’ila ba za ta sake kai hari kan cibiyar samar da iskar gas ta South Pass da ke Iran ba. * Manyan jami’an leƙen asirin Amurka sun shaidawa wani kwamitin majalisar dattawan ƙasar cewa kusan makonni uku (3) da soma yaƙin Iran har yanzu shugabancin ƙasar na nan daram . * A Najeriya, wasu mutane da suka samu raunuka yayin tashin bamabaman da aka s...

Kanun Labaran Hausa na Asabar 2026-03-14 14.03.2026

2026-03-14 BBC Hausa Shirin Safe (2:00am EST) * Shugaba Trump ya ce Amurka ta kai hare-hare a kan abin da ta kira wurare na soja a tsibirin Kharg, babbar tashar fitar da man Iran a tekun Fasha. (Labari mai alaƙa: DWHausa Safe #6) * Ma’aikatar lafiya ta Lebanon ta ce aƙalla ma’aikatan lafiya goma sha biyu (12) aka kashe a wani hari da Isra’ila ta kai kan wani a ƙaramin asibiti a kudancin ƙasar. * H...

Kanun labaran shirin safe na BBC Hausa 2025-10-18 18.10.2025

1. Masu saurare, Auwal Ahmed Janyau ke fatan kun wayi gari lafiya daga sashen Hausa na BBC. A cikin shirin namu na yanzu zaku cewa shugaban Ukraine🇺🇦 ya gaza samu babban makami mai lizzami daga Amurka🇺🇸, wanda zai iya kaiwa Rasha🇷🇺 hari. 2. Hukumomin Kenya🇰🇪 sun yi kira ga 'yan ƙasar, su kwantar da hankalinsu a zaman makoki na ƙarshe kafin binne gawar Raila Odinga. 3. A Nigeria🇳🇬, gamayar ƙungiyoy...

Kanun Labaran BBC Hausa (News Headlines) na 20250509 10.05.2025

00:00-01:30 Kanun Labaran Shirin Yamma na 8 Mayu 2025 https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4mx 1:32-2:59 Kanun Labaran Shirin Safe na 9 Mayu 2025 https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3ct7tvt 3:00-4:09 Kanun Labaran Shirin Hantsi na 9 Mayu 2025 https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w17304ftv4jvq7v 4:11 Kanun Labaran Shirin Rana na 9 Mayu 2025 https://www.bbc.com/hausa...

BBC Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.22 22.05.2019

Subscribe to the podcast here:  https://pod.link/1278112963 Host (mai gabatar da shirin): Fauziya Kabir Tukur (@ fawzeyah ) * UK : Firam ministan Birtaniya , Theresa May , za ta gabatar da sabon shirinta na yarjejeniyar ficewar k'asar daga tarayyar Turai yau a gaban majalisa a k'ok'arin ganin yarjejeniyar ta samu karb'uwa . * Nigeria: A Najeriya, babbar jam'iyyar adawa ta PDP, ta ce ba wani bane y...

Listen to the Hausa Newsletter podcast in Replaio

Radio and podcasts in one app - free, with no sign-up. Install today and do not miss the launch

Get it on Google Play

Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.