Hausa Radio News Headlines
Hausa Newsletter
HausaRadio.net - Online Hausa Radio hausa.substack.com
Author
Hausa Radio News Headlines
Category
Podcast website
Latest episode
May 30, 2026
Where to listen?
Podcasts in the app Replaio Radio Coming soonPodcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts
Episodes
RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18 18.05.2019 1:16
Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963 Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa * K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris , taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya . * Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway. * Za ku ji cewa s...
VOA Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.17 18.05.2019 1:51
Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963 Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri * US: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure , wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka. * US: A wata sabuwa kuma Donald Trump ya ce yana k'ir da zaton Amurka ba za ta shiga da yak'i a Iran...
BBC Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.17 17.05.2019 1:35
Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963 Host Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baffa * Yau ce dai ranar yak'i da cutar hawan jini , wato hypertension , ta duniya . Toh ko ya mutum zai kare kansa daga kamuwa da wannan cuta ? " Farko , mutum ya zama cewa yana yawan motsa jiki . Sannan kuma a daina yawan cin abinci da tsike , kamar na turawa na g...
Similar podcasts
Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.