Jamilah Tangaza
Gaskiyar Magana
Siyasa Raayi Alumma
Wo hören?
Podcasts in der App Replaio Radio Bald verfügbarPodcasts kommen bald in die App. Installiere sie jetzt und erlebe als Erster einen ganz neuen Blick auf Podcasts
Folgen
Siyasar Kudi a Nigeria 04.05.2026 7:49
Mun yi nazari kan yadda ake amfani da kudi a siyasar Nigeria. Mun duba tasirin da siyasar kudi take yi bisa tsarin dimokradiyya.
Lalacewar Zabe: 'Yan Kasa na da Hannu? 29.04.2026 13:17
A shirin yau mun tattauna da fitaccen masani kan harkokin siyasa da zamantakewa Profesa Bello Bada, inda yayi tsokaci kan magudin zabe, da wadanda ke da hannu a lalacewar harkar zabe da dimokradiyyar Nigeria.
Hukumar Zabe Na da 'Yancin Kanta? 27.04.2026 12:15
A wannan shiri mun tattauna da Profesa Bello Bada, masanin tarihi da siyasa, kuma malami a jami'ar Usman Danfodio, dake Sokoto, kan jin ko hukumar zaben Nigeria (INEC) na da 'yancin kanta. Idan ba ta da shi, yaya za'a yi a gyara?
Zabe a Nigeria - Tsari da Kalubale 22.04.2026 7:20
A cikin wanamn shiri, mun tsunduma cikin wani muhimmin batu: wato - tsarin zaɓe a Najeriya. Ta yaya ake gudanar da zaɓe? Wa ke da alhakin shirya shi? Kuma menene manyan ƙalubalen da ke fuskantar sahihancin zaɓe a Nigeriar?
Mishimfidar Dimokradiyyar NIgeria 20.04.2026 8:42
Shinfida dangane da takaitaccen tarihin tsarin democradiyya a Nigeria, kafin mu fahimci ainihin abunda ke faruwa a fagen siyasar kasar a yanzu.
Taken Shiri 13.04.2026 2:06
Taken sabon shirin da zamu dinga gabatarwa.
Ähnliche Podcasts
Replaio ist kein Herausgeber von Podcasts; die Namen der Sendungen, Cover und Audioinhalte gehören ihren Autoren und werden über öffentliche RSS-Feeds verbreitet