Daga Laraba
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
Nereden dinlenir?
Uygulamada podcast'ler Replaio Radio Çok yakındaPodcast'ler çok yakında uygulamaya geliyor. Şimdi yükle ve podcast'lere yepyeni bir bakışı ilk gören sen ol
Bölümler
Shekara 22 baya: Wanne alfanu Najeriya ta samu daga Dimokuradiyya? 09.06.2021 30:13
Asabar 12 ga watan Yuni ce Ranar Dimokuradiyya a Najeriya. Kafin a sauya ranar wannan biki, a da akan yi shi ne ranar 29 ga watan Mayu, ranar da kasar ta koma kan turbar Dimokuradiyya bayan shekaru da dama na mulkin soji. A bana dai shekara 22 ke nan tun bayan komawa kan tsarin na Dimokuradiyya. Ko me wannan tsari ya tsinana wa Najeriya a wadannan shekaru? Mun tattauna da yan Najeriya a kan cigab...
Wacce hanya za a bi a hana satar mutane? 02.06.2021 17:43
Shirin Daga Laraba na wannan mako yayi duba izuwa hanyoyin da ya kamata abi domin da'kile satar mutane da biyan kudin fansa a Najeriya. kana ya bayyana adadin kudaden da ake ganin an baiwa masu satar mutane a cikin shekaru tara.
Taskun da Ibo Musulmi ke shiga 26.05.2021 16:26
A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai 'yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba. A yi sauraro lafiya
Sharar Fage 19.05.2021 9:27
A wannan shiri, wanda shi ne na farko a jerin shirye-shiryen "Daga Laraba", muna gabatar muku da muryoyin da za ku rika ji, ciki har da Halima Djimrao, tsohuwar ma'aikaciyar Sashen Hausa na VOA. Za ku kuma ji bayani a kan mene ne podcast, bambancinsa da rediyo, da abin da ya sa Aminiya ta yanke shawarar fara podcast.
Benzer podcast'ler
Replaio bir podcast yayıncısı değildir; program adları, kapak görselleri ve ses içerikleri yazarlarına aittir ve herkese açık RSS beslemeleri aracılığıyla dağıtılır