Taskar Malam

Abokin Fira

Science HA ↓ 63 episodes

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yanaketa daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi

Author

Taskar Malam

Category

Science

Podcast website

taskah.com

Latest episode

Dec 14, 2025

Where to listen?

Podcasts in the app Replaio Radio Coming soon

Podcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts

Get it on Google Play Install for free Android 5M+ downloads · 4.8 rating iOS soon

Episodes

013 - Dogaro ga Allaah Jari 11.02.2020

Dalilin samun nasara kenan...

012 - Qarya Mugun Hali 11.02.2020

Wannan magana ba gyara...

011 - Wanda Ya Mutu Ya Taso 11.02.2020

Labari mai ban mamaki...

010 - Baki Shi Ke Yanka Wuya 11.02.2020

Ikon Allaah... Ka ji yanda Allaah Ya kama azzalumi...

009 - Yanci Ya Fi Kudi 11.02.2020

Mai hankali ke gane wa amma...

008 - Labarin Mai Gurasa 11.02.2020

Allaah na taimakon masu taimaka wa

007 - Bayan Wuya 06.02.2020

Bayan wuya

006 - Talkalmin Buba Dan Bauri 06.02.2020

Wanda ke son sanin wahalalle, lallai na da bukatan sauraron wannan labari.

005 - Rabo Min Indil Lahi 04.02.2020

Allaah Mai kyauta ta yanda Ya ga dama. Ku saurari wannan ku sha mamaki.

001 - Musha Dariya 04.02.2020

Idan zakayi magana, ka san abin da zaka fada, idan ba haka ba, to fa lallai kar ka ji haushi amsar da za a ba ka.

004 - Sanin Gaskiyar Mutum Sai Allaah 04.02.2020

Rayuwar wasu abin tausayi ne amma mai hankali ke gane haka don ba su roqo sannan mutane gama gari, suna mu su kallon banza.

003 - Allaah Ya La'ani Shaidan 04.02.2020

Wato Shaidan babban Maqiyin mu ne, amma kash, sai ka ga mutane da yawa suna biye ma waswasin shi. Ku ji wannan labari

002 - Barawo Ya Zama Sarki 04.02.2020

Kun taba sanin labarin Gamon Katar kuwa? Ku dai saurari wannan

Listen to the Abokin Fira podcast in Replaio

Radio and podcasts in one app - free, with no sign-up. Install today and do not miss the launch

Get it on Google Play

Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.