Taskar Malam

Abokin Fira

Science HA ↓ 63 episodes

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yanaketa daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi

Author

Taskar Malam

Category

Science

Podcast website

taskah.com

Latest episode

Dec 14, 2025

Where to listen?

Podcasts in the app Replaio Radio Coming soon

Podcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts

Get it on Google Play Install for free Android 5M+ downloads · 4.8 rating iOS soon

Episodes

040 - Halasci 13.11.2022

Ko ka taba jin labarin?

041 - Allah Abin Godiya 13.11.2022

Duk hali da mutum ya samu kan sa ya gode ma Allah do Allah na da hikimar duk abin da ya yi.

039 - Ramin Mugunta A Gina Ta Gajere 16.09.2022

Duniya duk abin da za ka yi, ka tuna gaba.

038 - Jahilci Rigar Ƙarya 20.12.2021

Lallai jahilci ba daɗi

034 - Maigida Da Magensa 10.12.2021

Lallai wannan labari akwai abin dariya a cikin sa

033 - Haƙuri Maganin Zaman Duniya 06.12.2021

Idan da zamu laƙanci ɗabi'ar haƙuri, to da lallai mun ci nasara a duk wata himma ko huɓɓasa da zamu yi. Saurara kuji misalin irin ribar da haƙuri ke kawowa.

032 - Sharri Kare Ne 13.11.2021

Duk yadda za ayi, mu guje ma sharri don ko badaɗe ko ba jima, yana biye da mai yin sa kamar kare.

031 - Banza ta Kori Wofi 15.09.2021

Kaji wannan labarin Kuwa?

30 - Haɗarin Zina 15.03.2021

Zina cuta ce mummuna wacce tabon ta ma kawai, abin kyama ne.

029 - Alqali Mai Hikima 04.10.2020

Kuji wannan shari'ar don Allaah

028 - Ramin Qarya 03.10.2020

Duk wanda yayi qarya, tabbas akwai ranar qin dillanci

027 - Girman Kai Rawanin Tsiya 03.10.2020

Girman kai ba halin mumini ba ne

026 - Zato Zunubi 23.02.2020

Mu riqa kyautata wa junan mu zato don munana zato ba halin kirki ba ne.

025 - Ramin Mugunta 23.02.2020

Duk mugu, Allaah baya barin sa. Mu guje wa mugunta da duk wani nau'in zalunci

024 - Dan Hakin Da Ka Raina 23.02.2020

Ilmi ba ruwan sa da shekaru. Dan hakin da ka raina, shi ke tsone maka ido.

023 - Wani Hani Ga Allaah 23.02.2020

Allaah Mai Iko, idan ka ga Allaah Ya hana ka ko Ya jinkirta maka biyan buqata, wallaahi akwai dalili... Saurari watai irin baiwa da Allaah Ya ba wa wani bawan Sa ta hanyar da bai zai taba tunanin cewa taimaka masa aka yi ba.

022 - Uba Mai Hikima 23.02.2020

Wannan maihifin ya karantar da dansa wasu darasi ne masu muhimmanci ta hanyar lurarwa. Saurara ku ji.

021 - Sata Halastacciya 20.02.2020

Ikon Allaah, wannan wace irin sata ne kuwa?

020 - Qarshen Fushi 17.02.2020

Shaidan na cin galaba akan wanda baya iya hadiye fushin sa fa. 

019 - Balarabiya Mai Kaifin Fahimta 17.02.2020

Gaskiya ya kamata mutum ya kware akan iya magana da mu'amala

018 - Ta Hana Mijin Ta Shan Sigari 17.02.2020

Ikon Allaah, wa'azi fa iyawa ne. Saurari uslubin da'awa da mata tayi wa mijin ta har ya dena shan sigari.

017 - Kishi Bayan Mutuwa 14.02.2020

Allaah Sarki mata, maza, ku tausaya wa matan ku masu kishi mana.

016 - Yau Ma Kunu Za A Sha 14.02.2020

Iya zaman Aure da magance matsalolin Aure, darasi ne da ya kamata a koyar.

015 - Riqon Amana 14.02.2020

Duniya fa ba taru duk an zama daya ba. Har yanzu ana samun mutanen kirki.

014 - Limamin Da Ya Sha Mari A Banza 14.02.2020

Ikon Allaah, shi kuma wannan ko me akayi ma sa da har takai ga marin liman?

Listen to the Abokin Fira podcast in Replaio

Radio and podcasts in one app - free, with no sign-up. Install today and do not miss the launch

Get it on Google Play

Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.