Daga Laraba

Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.

Categorie

News

Website van de podcast

www.buzzsprout.com

Nieuwste aflevering

8 jul. 2026

Waar luisteren?

Podcasts in de app Replaio Radio Binnenkort beschikbaar

Podcasts komen binnenkort naar de app. Installeer nu en zie als eerste een compleet nieuwe kijk op podcasts

Download het op Google Play Gratis installeren Android bijna 10 mln downloads · beoordeling 4,8 iOS binnenkort

Afleveringen

Shekara 22 baya: Wanne alfanu Najeriya ta samu daga Dimokuradiyya? 09.06.2021

Asabar 12 ga watan Yuni ce Ranar Dimokuradiyya a Najeriya. Kafin a sauya ranar wannan biki, a da akan yi shi ne ranar 29 ga watan Mayu, ranar da kasar ta koma kan turbar Dimokuradiyya bayan shekaru da dama na mulkin soji. A bana dai shekara 22 ke nan tun bayan komawa kan tsarin na Dimokuradiyya.  Ko me wannan tsari ya tsinana wa Najeriya a wadannan shekaru? Mun tattauna da yan Najeriya a kan cigab...

Wacce hanya za a bi a hana satar mutane? 02.06.2021

Shirin Daga Laraba na wannan mako yayi duba izuwa hanyoyin da ya kamata abi domin da'kile  satar mutane da biyan kudin fansa a Najeriya.  kana ya bayyana adadin kudaden da ake ganin an baiwa masu satar mutane a cikin shekaru tara. 

Taskun da Ibo Musulmi ke shiga 26.05.2021

A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin  Kudu Maso Gabashin  Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai 'yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba. A yi sauraro lafiya

Sharar Fage 19.05.2021

A wannan shiri, wanda shi ne na farko a jerin shirye-shiryen "Daga Laraba", muna gabatar muku da muryoyin da za ku rika ji, ciki har da Halima Djimrao, tsohuwar ma'aikaciyar Sashen Hausa na VOA. Za ku kuma ji bayani a kan mene ne podcast, bambancinsa da rediyo, da abin da ya sa Aminiya ta yanke shawarar fara podcast. 

Luister naar de podcast Daga Laraba in Replaio

Radio en podcasts in één app - gratis en zonder account. Installeer vandaag nog en mis de lancering niet

Download het op Google Play

Replaio is geen uitgever van podcasts; namen van shows, covers en audio zijn eigendom van hun makers en worden verspreid via openbare RSS-feeds