RFI Hausa

Bakonmu a Yau

News HA ↓ 51 episoder

A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.

Husk å besøke podkastens nettsted og støtte skaperen: www.rfi.fr

Forfatter

RFI Hausa

Kategori

News

Podkastens nettsted

www.rfi.fr

Siste episode

7. okt 2026

Hvor kan du lytte?

Podkaster i appen Replaio Radio Kommer snart

Podkaster kommer snart til appen. Installer nå, og bli den første som ser en helt ny tilnærming til podkaster

Last ned på Google Play Installer gratis Android nesten 10 mill. nedlastinger · 4,8 i vurdering iOS snart

Episoder

Dr Umar Yakubu kan fitar bayanan sirri daga rumbun ajiyar bayanan INEC 05.06.2026

A Najeriya, Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta ƙaddamar da bincike akan zargin fitar bayan sirri daga rumbun ajiyar bayananta na masu zaɓe, wanda ya jamnyo cece-kuce  a ƴan kwanakin nan.   Wannan ya biyo bayan wallafa bayan wani ɗan takara ne da ake zargin wani ma’aikacin INEC ya yi a dandalin sada zumunta a yayin zaɓwen fidda gwani na wata jam’iyyar siyasa a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja. Ak...

Hør på podkasten Bakonmu a Yau i Replaio

Radio og podkaster i én app - gratis og uten registrering. Installer i dag, og ikke gå glipp av lanseringen

Last ned på Google Play

Replaio er ikke podkastutgiver; programnavn, omslag og lyd tilhører opphavspersonene og distribueres via offentlige RSS-feeder.