fr

Taskar Mallam

Mahangar Mu

A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.

N'hésitez pas à visiter le site du podcast et à soutenir son créateur : podcasters.spotify.com

Auteur

Taskar Mallam

Catégorie

Religion

Site du podcast

podcasters.spotify.com

Dernier épisode

22 févr. 2024

Où écouter ?

Les podcasts dans l'appli Replaio Radio Bientôt disponible

Les podcasts arrivent très bientôt dans l'appli. Installe-la dès maintenant et découvre en avant-première une toute nouvelle façon de vivre les podcasts

Télécharger sur Google Play Installe-la gratuitement Android 10 M+ de téléchargements · note de 4,7+ iOS bientôt

Épisodes

35 - Tsadar Rayuwa: Sabubba Da Mafita 22.02.2024

Kasancewar yanzu kayan masrufi sun yi tsada. An samu hauhawan farashi a dukkan abubuwan da zasu samar da ingantacciyar rayuwa. Menene sabubba sannan ina mafita.

34 - Haraji Don Yin Sallah 11.12.2023

A doron ƙasa, mallaka Allah an samu wata nahiyar da idan kayi Sallah a fili bainar jama'a, sai ka biya harajin Euro Ɗari Biyu (sama da Naira Dubu Ɗari da Saba'i a yau da 11/12/2023). Ga kuma tubka da warwara a aiwatar tsare-tsare da suka yi na Ƴancin ɗan Adam da suke ikirarin yi. Mu samu damar tattaunawa da Mohammed Moayad al-Rachid da ya zauna a wannan ƙasar don jin yadda ya rayu a matsayin sa na...

33 - Bankin Abinci 25.11.2023

Yadda muke da Banki don ayijar kudi, akwai hanya da wasu masu himma suke amfani da ita wajen tanada abinci don taimaka wa mabukata a lokaci da a ke matukar buqata. Mun tattauna da wani kwararre a fannin noma da kiwo wanda ya kwashe shekaru masu yawa yana aikin gona da ta kai hectare 350. Kuma masani ne kwarai wajen harkar bada tallafi da gudanar qungiyoyin agaza wa gajiyayyu da mabuƙata. Mun samu...

32 - Wuce Gona da Iri 06.05.2023

An samu wani da ya ke ganin ya fi Annabi ilimi da iya adalci, don haka ba abin mamaki ba ne ko yaushe kuma a ko ina, a samu wasu da suke ganin ilimin su ya kai matsayin da hatta Malaman su, ba su ganin su da gashi a ido.

31 - Malamai Da Zamanin Su 30.04.2023

Malamai da suka wallafa littafai a baya, sun duba yanayin al'umarsu ne da buqatuwar al'umar tasu ga wannan littafai da suka rubuta, shi ya sa suka wallafa su. Misali idan ka duba irin su Aqida Wasitiyyah, Aqida Hamawiyyah da su Tadmuriyyah, ai duk daga sunayen garuruwa ne aka basu suna, Ibn Taymiyyah ya wallafa su ne musamman ga mutanen wadannan wurare.

30 - Abin Kwaikwayo 20.04.2023

Shin laifi ne in kwaikwayi wani? Akwai wasu sinfin mutane da Shari'a ta yadda in kwaikwaya ne? Mun tattauwa akan wannan mas'ala ganin cewa musamman matasan, suna duba zuwa ga wasu mutana ne suna kwaikwayon irin rayuwar su.

29 - Kutse Cikin Ilimi 06.04.2023

Wannan karo, mu taɓo fanni ne da ta shafar ilimi na Addini da irin kutse da katsalandar da za ka ga wasu na yi a cikin ilimi. Ɗanuwa Mal. Abbas Tijjani ya yi magana kan yadda magabata suke bada ƙima da nuna ladabi ga ilimi. Ku sauraa

28 - Ciyarwa Da Ginin Al'umma 30.03.2023

Yadda muke ƙoƙari wajen ciyar da mabuƙata a watan azumi, da haka muke huɓɓasa wajen ganin mun ciyar a watannin da ba Ramadan ba, da abin ya yi kyau. Abin da zai fi wannan shi ne a gina al'umma wadda adadin wanda ake ciyarwa kullum raguwa suke yi.

27 - Ga Ki Uwa Kuma Ga Azumi 23.03.2023

Wannan ne karo na farko da muka tattauna da macce. Ganin cewa wantan Azumi ya kama, mata da yawa suna dukufa wajen aikin neman Aljanna ta hanyar hidima da gida, miji, yara da kuma babban abin, wato Ibada. Shin wai wadannan matan, ya ya suke yi ne ganin cewa kema Allah Ya azurta ta da aure, yarinya kuma tana kasuwancin ta? Ku saurari tattaunawar mu da Fatima Zarah Maitambari

26 - Shirin Ramadan 16.03.2023

Yadda watan Ramadan ya gabato, yana da kyau a ce mutum ya gama duk wata shiri da ya ke tunanin ya yi yanzu. A wannan tattaunawar, mu yi magana kan wani muhimmin abu da ya kamata a ce mu sani game da Rayuwar mu da kuma Ramadan

25 - Ra'ayi Ko Addini? 09.03.2023

Yau mutane da yawa suna fifita ra'ayin su abisa abin da Addini ya karantar, yin haka kuma matsalolin da ya ke haifarwa na da yawa.

24 - Rigakafi Yafi Magani 03.03.2023

Musulmi mun zama mutane da sai abu ya faru sannan muke neman daukar mataki. Haka kuma na nuna rashin wayewa ne da kuma ci baya. Kamata ya yi a ce kafin abu ya faru, mun riga mun tanada abubuwa da za su tinkari abin. In alheri, alheri in kuma sharri, rigakafi. Wannan tattunawar ta kawo fukoki fuda biyu da suka kamata ace muna amfani da su. Allah bamu iko gyarawa, amin. Ayi sauraro lafiya.

23 - Wa Za Ka Zaba? 23.02.2023

Mun tattauna yadda al'amura suke yanzu musamman kasancewar lokaci ne na zabe. Shin wai me ya kamata mu yi a matsayin mu na Musulmi? Ina muka dosa sannan gaba wace irin shiri zamu yi ne? Saurara ku ji hirar ta mu.

02 - Representing Islam 06.11.2020

This discussion was centered on Muslims and the way they go about their daily lives and the impact this has on how people regard their religion of Islam. The reality is that a lot people form their perception and judgement of Islam on the way they see Muslims behave. So the big question is HOW ARE YOU REPRESENTING ISLAM? Two powerful stories were told in the episode relating to how Islam is repres...

01 - Being Kind To Others 03.10.2020

In this podcast, we explored the major reason why people are lacking when it comes to the issue kindness, also we spoke about some of the benefits that comes with being kind as Islam teaches.

22 - Haqqin Dan Adam A Musulunci 24.02.2020

Shin wa menene mahangar Addini akan yancin haqqin Dan Adam da ake ta magana? Saurari wannan tattaunawa don samun haske akan wannan maudu'i

21 - Rayuwa Mai Sauqi 01.02.2020

Idan kana so ka samu rayuwa mai dadi, Maza maza ka saurari wannan don cikin mintoci kadan, mun tattauna yanyar samun irin wannan rayuwar.

20 - Tsarin Jari Hujja 25.01.2020

Sai mu ji ana ce wai jari hujja, to shin hakan kuskure ne ko dai bamu fahinci abin a ne. 

19 - Nau'ukan Ilimi 17.01.2020

Shin wasu fannonin ilmuka aka bar musulmai a baya da ya kamata su farka. Akwai bambanci tsakanin ilimin fiqihu da ilimin da na kiwon lafiya da sauran su?

18 - Malamai da Siyasa 11.01.2020

Shin akwai rawar da malamai ya kamata su taka a yanayin yadda ake siyasa a yau, ba wannan ba ma, shin ya kamata malamai su shiga siyasa kuwa? Wai menene Zuhudu sannan malamai kaɗai aka sani da zuhudu? Aibi ne idan aka samu malami ya yi Kuɗi? Don samun ansar waɗannan tambayoyi, saurari wannan shiri...

17 - Shaye Shaye Cikin Al'umma 02.12.2019

Dr. Mansur Sokoto ya bamu lokaci don tattaunawa kan matsalar shaye-shaye. Wallah Shaye-Shaye babbar matsala ce da mutanne ke daukan ta qarama. Lokacin da mukayi nazarin illoli da ci baya da wannan mugunyar dabi'a ke tattare da ita, to fa nan take zamu fahihimci cewa ta wuce duk tunanin mu. A wannan tattaunawar, Dr. ya bayyana mana menene kayan maye, yadda ake gane dan shaye-shaye da hanyoyin rigak...

16 - Degree, Sana'a Da Aiki 25.11.2019

Yau matasa da dama sun kamma karatu amma ba abin yi. Shin wai manene matsalar ne? Wai ina aka kuskure sannan ina mafita? Saurari wannan maqala don jin Mahangar Mu.

15 - Karance-Karance 18.11.2019

Rayuwar Musulmi fa yanzu dole akwai buƙatuwar ya faɗaɗa karatun sa don ire-iren ra'ayoyi da ake ta ƙoƙarin yaɗawa suna da yawa kuma idan mutum bai san su ba, bai asalin su ba, bai san irin illoli ko alfanu da musulmi zai samu ba, to lallai za a bar shi a baya. Wannan tattaunawa, anyi ta ne don fahimtar da al'uma Mahanga da ya kamata a fahimci waɗannan ra'ayoyin.

14 - Ina Laifi Na? 11.11.2019

Sau da yawa, sai ka ga ana wa mutum wani irin kallo, hatta ta waje mu'amalantar sa, sai a munana masa. In ka duba, za ka ga wata qila shima yana da laifi da a tunanin sa ba wani laifi ba ne, kuma amma har a gaban Allaah, yana iya samun alhaki don shi ya janyo hakan. Wannan kuma yafi samuwa ga mata, kuma zaka ga daga iyaye ne wasu lokutan. Ku saurari wannan tattaunawa da muka yi don jin "Mahangar M...

13 - Murna Ko Hisabi? 07.11.2019

Ga wata matsala da aka sanya shububa akan ta. Idan kana son ganin cikakken tsari da ta shafi duk wani fanni na rayuwa, babu shakka ka dubi tsari da Annabi ya dora Sahabbai akai. Duk wata kafa wadda idan an bi ta, za a samu natija, to fa sai da ya karantar da su. Wurin da yake aibi ne kuma, ya nuna ma su, sannan ya shiryar da su tafarki wanda zasu iya gano abin da ya ke dai-dai, da kuma akasin haka...

Écoute le podcast Mahangar Mu sur Replaio

La radio et les podcasts dans une seule appli - gratuite, sans inscription. Installe-la dès aujourd'hui et ne rate pas le lancement

Télécharger sur Google Play

Replaio n'est pas éditeur de podcasts ; les noms des émissions, les visuels et l'audio appartiennent à leurs auteurs et sont diffusés via des flux RSS publics