Taskar Malam

Abokin Fira

Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama “Abokin Fira” ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yanaketa daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi

Forfatter

Taskar Malam

Kategori

Science

Podcastens hjemmeside

taskah.com

Seneste episode

14. dec. 2025

Hvor kan du lytte?

Podcasts i appen Replaio Radio Kommer snart

Podcasts kommer snart til appen. Installer nu, og vær den første til at se en helt ny tilgang til podcasts

Hent den på Google Play Installer gratis Android næsten 10 mio. downloads · 4,8 i bedømmelse iOS snart

Episoder

066 - Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz) 14.12.2025

Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz)

065 - Qarshen Marowaci 14.12.2025

Qarshen Marowaci

064 - Hassada Mugun Jari 14.12.2025

Hassada Mugun Jari

063 - An Fasa Satar 14.12.2025

An Fasa Satar

062 - Hauka Mai Rawani 14.12.2025

Hauka Mai Rawani

061 - Masu Hikima Sun Ce 14.12.2025

Masu Hikima Sun Ce

060 - Gaskiya Matakin Nasara 14.12.2025

Gaskiya Matakin Nasara

059 - Kwadayi Mabudin Wahala 14.12.2025

Kwadayi Mabudin Wahala

058 - Dogaro Ga Allaah Jari 2 14.12.2025

Dogaro Ga Allaah Jari 2

057 - Fushin Alqali 14.12.2025

Fushin Alqali

056 - Rama Cuta Ga Macuci 14.12.2025

Rama cuta

055 - Salati Mai Dubun Albarka 14.12.2025

Albarkar Salatin Annabi

054 - Sharri Kare Ne 2 20.11.2022

Mu ji tsoron Allah

053 - Himma Ba Ta Ga Raggo 17.11.2022

Mu tashi tsaye

052 - Wasiyyar Wani Bawan Allaah Ga Dansa 17.11.2022

Mu girmama iyayen mu

051 - Magana Zarar Bunu Ce 17.11.2022

Mu iya bakin mu2

050 - Mallakar Miji 17.11.2022

Mallakar miji iyawa ne

049 - Zaman Duniya Iyawa Ne 17.11.2022

Hikimar zama da mutane

048 - Matsoraci Baya Gwaninta 17.11.2022

Allah sa mu gane

047 - Tsafta Tana Cikin Imani 17.11.2022

Mu zama mutane masu kula ka tsaftar mu.

046 - Kada Ka Raina Mutum 13.11.2022

Mu daina kallon mutanen da ke qarqashin mu basu da qima ko hikima

045 - Haqqin Uwa 13.11.2022

Mu girmama iyayen mu

044 - Hankali Baiwa 13.11.2022

Ka yi hulda da kowa daidai hankalin sa

043 - Kishin Qasa 13.11.2022

Ka da ka raina mutum, kowa na da hikima da fahita da Allah Ya bashi

042 - Allah Daya Gari Bambam 13.11.2022

Ikon Allah! Ka ji amanar mutanen da

Lyt til podcasten Abokin Fira i Replaio

Radio og podcasts i én app - gratis og uden tilmelding. Installer i dag, og gå ikke glip af lanceringen

Hent den på Google Play

Replaio er ikke podcastudgiver; programmernes navne, coverbilleder og lyd tilhører deres ophavsmænd og distribueres via offentlige RSS-feeds.