Taskar Mallam

Mahangar Mu

A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.

Určitě navštivte web podcastu a podpořte jeho tvůrce: podcasters.spotify.com

Autor

Taskar Mallam

Kategorie

Religion

Web podcastu

podcasters.spotify.com

Nejnovější epizoda

22. úno 2024

Kde poslouchat?

Podcasty v aplikaci Replaio Radio Už brzy

Podcasty míří do aplikace už brzy. Nainstaluj si ji teď a jako první uvidíš úplně nový pohled na podcasty

Stáhnout z Google Play Nainstaluj zdarma Android 10 mil.+ stažení · hodnocení 4,7+ iOS už brzy

Epizody

12 - Bani Shawara 04.11.2019

Wannan podcast, mun tattauna kan matsaloli biyu, A yi qoqari a saurara har karshe. 1. Matsalar Shawara 2. Matsalar Aikin Mace Sau da yawa mutane na fadawa cikin halaka saboda wani shawara da suke samu daga wasu. Aure da yawa sun mutu, jari da yawa sun karye, zumunta da yawa sun yanke duk saboda  shawara da a ka basu. Mu kame bakin mu idan mun san cewa ba mu da shawarar da za mu bayar. ba dole...

11 - Hakan - Akwai Dalili 28.10.2019

Wasu lokutta, mukan ga abubuwan farin ciki sun same me, wasu lokutan kuma, abubuwa da ba mu so ke faruwa da mu. A mahangar Addini, duk abu da muka gani, to fa tabbas akwai dalilai, sai dai tunanin mu ba lallai ba ne mu hankalta da hakan. Rashin haihuwa, mutuwa, samun dukiya, ganin saɓanin Addu'o'i da muka yi ne da dai sauran su. Saurari 'MAHANGAR MU'

10 - Zaman Aure 15.10.2019

Wai aka ce "Zo mu zauna, zo mu saba". Shin wannan matsalar wani shawara ne a Mahangar ka, kake gani zata yi aiki don sasanta sabanin maaurata tunda dai rayuwa ta tabbatar mana inganci wannan magar da muka kawo. Mu dai, idan ka saurari wannan shiri, za ka fahimci Mahangar Mu.

09 - Neman Aure 3 15.10.2019

Kun taba la'akari da yadda muke gudanar da bukukuwan mu yau kuwa? Menene laifi ko kurakurai da muke yi a hidimar bikin mu? Wasu abubuwa ne laifi ba da muke yi? Shin menene haduran laifukan da muke yi a rayuwar aure bayan buki? Yaya zanyi in gyara matsalar da na riga na jefa kaina a ciki? Ku saurari Mahangar Mu don samun amsoshin wadannan tambayoyi.

08 - Neman Aure 2 15.10.2019

To bayan mutum ya/ta samu wanda za a aure, me ya kamata ayi ne?

07 - Neman Aure 1 15.10.2019

Wai shin yaya ya kamata a nemi aure ne? Shin muna yi daidai kuwa? Ina laifin abin da na ke yi?

06 - Malamai da Ilimi 15.10.2019

Anya yau kuwa ana ba ilimi muhimmmanci kamar yadda magabatanmu suka ba da kuwa? Amma wani lokaci, sai kaga kamar ba laifin mu ba ne. Saurari wannan shirin don sanin Mahangar Mu. Bamu aron kunnuwar ka.

05 - To Fa Iyaye 15.10.2019

Wannan shin qalubale ga iyaye ne ko dai kuskuren mu ne? Ku saurara don jin Mahangar Mu a wannan matsala. Ku bamu aron kunnuwar ku.

04 - TV da Yaran Mu 15.10.2019

Shin wai matsala a TV a gida ne ko barin shi wa yara ko dai akwai hanyar da za abi don anfanuwa da TV? Wasu irin quguyoyi ne ke jan kwakwalwar mutane ha ya kasance sun maqale wa TV? Ku bamu aron kunnuwan ku don samun amsoshin wadannan da ma wasu tambayoyin.

03 - Tarbiyar Yara 15.10.2019

Idan muka duba, zamu ga cewa akwai yaduwar rashin tarbiya a cikin al'uma. Shin me ke jawo irin wannan masifa? Ina tunanin akwai abubuwa da yawa wanda ka ke tunani. Saurari wannan don samun mahangar mu a wannan matsalar. Ku bamu aron kunnuwan ku.

02 - Lokaci Ma Yara 2 15.10.2019

Idan kun saurari bayanai da muka koro a shirin baya, lallai baza ku so wannan ya wuce ku ba domin ci gaba ne. Ku bamu aron kunnuwar ku don samun mahangar mu.

01 - Lokaci Ma Yara 1 15.10.2019

Subhanallah, yaran mu yau suna buqatar lokacin mu amma maganar gaskiya, mun gaza wajan basu wannan babban kulawa. Wannan dabi'a kuma kan jawo matsaloli da dama. Saurara don samun cikakken bayani.

Poslouchej podcast Mahangar Mu v Replaio

Rádio a podcasty v jedné aplikaci - zdarma a bez registrace. Nainstaluj si ji ještě dnes a nepropásni premiéru

Stáhnout z Google Play

Replaio není vydavatelem podcastů; názvy pořadů, obálky a audio patří jejich autorům a šíří se přes veřejné RSS kanály