RFI Hausa
Labarai
Gano dukkan shirye-shirye da labaran RFI
Určitě navštivte web podcastu a podpořte jeho tvůrce: www.rfi.fr
Kde poslouchat?
Podcasty v aplikaci Replaio Radio Už brzyPodcasty míří do aplikace už brzy. Nainstaluj si ji teď a jako první uvidíš úplně nový pohled na podcasty
Epizody
Ra'ayoyin Masu Saurare akaan alƙawarin Tinubu na ceto ɗaliban Askira 26.11.2026 10:33
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce zai ci gaba da ƙoƙari don wanzar da tsaro a yankin Arewa maso gabashin ƙasar, tare da alƙawarin ceto ɗaliban sakandaren Askira-Uba da suka share sama da kwanaki 200 ana yin garkuwa da su a jihar Borno. Waɗannan dai na daga cikin alƙawurran da shugaban ya ɗauka lokacin da yake jawabin gaban ɗimbin magoya bayansa a gangamin da ya gudanar jiya laraba a birnin...
Podobné podcasty
Replaio není vydavatelem podcastů; názvy pořadů, obálky a audio patří jejich autorům a šíří se přes veřejné RSS kanály