Kowa Podcast
Kowa podcast
Kowa Podcast Where power is questioned. Where narratives are interrogated. Where the people’s voice is amplified. Global affairs. Nigerian politics. Ideas that refuse silence. Programs: Twisdon360 Politics Unplugged Insight by Alkaitawi Kowa Weekly Oh My Book #TsokaciKadan | TsokaciLive The voice of the many, not just a few. Kowa Podcast Inda ake tambayar karfin mulki. Inda ake binciken labarai ba kunya ko tsoro . Inda muryar jama’a ke samun wuri. Siyasar duniya. Siyasar Afrika Najeriya. Tunanin kowa ba ya shiru. Shirye-shirye: Twisdon360 Politics Unplugged Insight by Alkaitawi Kowa Weekly #Ts...
Where to listen?
Podcasts in the app Replaio Radio Coming soonPodcasts are coming to the app soon. Install now and be the first to see a whole new take on podcasts
Episodes
Me_ye_martanin_Iran_bayan_harin_Amurka._Shin_Duniya_Na_Fuskantar_Yakin_Nukes #TsokaciLive #KowaPodcast 23.06.2025 21:11
Me ye martanin Iran bayan harin Amurka. Shin Duniya Na Fuskantar Yakin Nukiliya? Donald Trump ya bayyana a shafinsa na True Social cewa jiragen Amurka sun kai hari kan muhimman sansanonin nukiliyar Iran. Wannan mataki ya tayar da kura a duniya, yayin da Iran ke nazarin martani — daga harin yanar gizo zuwa toshe mashigar ruwa. Yayin da duniya ke ta kai ruwa rana, Dmitry Medvedev na Rasha ya ce wasu...
Provoking the Bomb: Empire's Fear and Iran’s Survival #Twisdon360PoliticsUnplugged 21.06.2025 14:39
Provoking the Bomb: Empire's Fear and Iran’s Survival In this searing episode of Twisdon360 Politics Unplugged, we expose the dangerous provocations pushing Iran toward the nuclear threshold — not by its own ambition, but by U.S. and Israeli aggression. From China's silent panic to BRICS realignments, from leaked U.S. intelligence to Vali Nasr’s insights — we break down how empire manufactures thr...
Iran da Isra’ila – Rasha, China, da Barazanar Tsundumar Amurka a sati 2 TsokaciLive: Kowa podcast 20.06.2025 15:00
Iran da Isra’ila – Rasha, China, da Barazanar Tsundumar Amurka a sati 2 TsokaciLive: Kowa podcast A cikin wannan gagarumin shirin na #TsokaciLive, mun duba abubuwa guda biyu masu matukar muhimmanci: Segment 1: Shin Rasha da China za su bar Iran ta faɗi? Mun yi nazari kan dalilin jan kafa da shiru daga abokan Tehran, da barazanar da hakan ke iya kawowa tsarin tasiri a duniya. Rasha da China sun kas...
Selective_Outrage__Empire_Abroad,_Silence_at_Home__In_this_explosive_episode_of_Twisdon360_Politics_Unplugged,_we_expose_two_faces_of_hypocr 19.06.2025 20:49
Selective Outrage: Empire Abroad, Silence at Home In this explosive episode of Twisdon360 Politics Unplugged, we expose two faces of hypocrisy—global and local. Segment 1 dives into the weaponization of international law by Western powers. Why is Israel’s aggression labeled “defensive,” while Iran’s retaliation is a “threat to world peace”? Why are countries like Cuba, Venezuela, and Russia demoni...
Shin Amurka Zata Shiga Yakin Isra’ila da Iran? | Tsokaci kan Kashe-Kashen Benue #TsokaciLive Kowa podcast 19.06.2025 15:00
Shin Amurka Zata Shiga Yakin Isra’ila da Iran? | Gaskiyar Kashe-Kashen Benue #TsokaciLive #kowapodcast A wannan sabon shirin TsokaciLive, mun ko leka rikicin Iran da Isra’ila da tasirin shigar Amurka yakin, d a kuma bitar yadda ake nuna banbanci wajen jin tausayi dangane da kashe-kashe a Najeriya — musamman a Benue da sauran sassan Arewa. TsokaciLive | KowaPodcast
When the West Thinks It’s the World: Iran, Israel, Empire & the War America Fears 18.06.2025 14:35
When the West Thinks It’s the World: Iran, Empire & the War America Fears Twisdon360 Politics Unplugged | Ep. — In this bold two-part episode, we go beyond headlines. From the halls of the U.S. Senate to the streets of Tehran and the pipelines of the Global South, a new geopolitical reality is taking shape. Segment 1: America’s Political Awakening A rare bipartisan group of U.S. Senators—left...
Iran da Isra’ila na Ci Gaba da Gwabzawa, Yada Shattima da Ƙunar Baƙin Waken Siyasar APC 17.06.2025 14:54
Iran da Isra’ila na Ci Gaba da Gwabzawa, Yada Shattima da Ƙunar Baƙin Waken Siyasar APC" A cikin #TsokaciLive daga Kowa Podcast, mun yi duba na musamman kan manyan abubuwan da ke wakana duniya da siyasar gida Najeriya: Gabas ta Tsakiya: Rikicin Iran da Isra’ila ya ƙara zafi bayan hare-haren da suka janyo asarar rayuka da girgiza tattalin arzikin duniya. Shin duniya na dab da faɗawa cikin yaƙin bai...
Iran, Israel, and the Empire's Fire From_Tehran_to_Tel_Aviv__When_Empire_Provokes_Resistance_Res_79.mp3 17.06.2025 18:02
🎙️ Twisdon360 Politics Unplugged EPISODE: Iran, Israel, and the Empire's Fire From Tehran to Tel Aviv: When Empire Provokes, Resistance Responds When Israel struck deep into Iran’s heartland, it wasn’t just war—it was a provocation engineered by empire. In this two-segment episode of Twisdon360 Politics Unplugged, we break down the unfolding Israeli-Iranian confrontation: who hit first, who hit ha...
Yakin Iran da Isra’ila: Barazana ga Tattalin Arzikin Duniya TsokaciLive KowaPodcast 16.06.2025 15:00
Yakin Iran da Isra’ila: Barazana ga Tattalin Arzikin Duniya A sabon shirin Tsokaci Live | Kowa Podcast, mun karkata daga batun soja zuwa barazanar tattalin arziki da duniya ke fuskanta sakamakon rikicin da ke kara tsananta tsakanin Iran da Isra’ila. Mun tattauna: Barazanar rufe mashigar Hormuz da tasirinta ga farashin danyen mai da iskar gas Yiwuwar rugujeuwar tattalin arziki kama kamar lokacin...
Iran Za Ta Zama Sabuwar Vietnam? TsokaciLive a Kowa Podcast 15.06.2025 15:01
Iran Za Ta Zama Sabuwar Vietnam? TsokaciLive a Kowa Podcast (Bayani): A cikin wannan shirin TsokaciLive na Kowa Podcast, ya duba rikici tsakanin Iran da Isra’ila, da tambayar da ke girgiza tunani: Shin Iran na kan hanyar zama Vietnam? Mun kwatanta: Martanin Iran da ƙarfin wakilanta a yankin Yaƙin Vietnam da yadda ta jure da jini, tsari, da kishin ƙasa Salon yaƙe-yaƙe: asymmetric war vs jungle warf...
Tsokaci kan Rikicin Iran da Isra’ila da Wane Yabo? Wace Daraja? A gwamnatin gazawa inji Sowore TsokaciLive Kowa podcast 14.06.2025 15:00
Tsokaci kan Rikicin Iran da Isra’ila da Wane Yabo? Wace Daraja? A gwamnatin gazawa inji Sowore Wane Yabo? Wace Daraja? – Tsokaci kan Rikicin Iran da Isra’ila da Karramawar Siyasa A cikin wannan shirin na TsokaciLive, mun tabo manyan batutuwa guda biyu: 1. Martanin Iran da ya rushe da sako ga duniya game da zalunci da mamaya. 2. Tsokaci kan lambar yabon siyasa a Najeriya, da yadda gwamnatin gazawa...
Ba dimokuradiyya bace asalin matsalar mu sayar da 'yanci ne yaƙin iran da isra'ila? Ep #TsokaciLive Kowa podcast 13.06.2025 12:26
Ba dimokuradiyya bace asalin matsalar mu sayar da 'yanci ne. yaƙin iran da isra'ila? Ep #TsokaciLive Kowa podcast Wannan sabon shirin #TsokaciLive daga Kowa Podcast ya shiga zurfin tattaunawa kan muhimman abubuwa uku: 1️⃣ Ya yi watsi da maganar cewa dimokuraɗiyya ce ke haifar da talauci a Najeriya — da korafi kan yadda al’umma ke sayar da kuri’unsu da kansu. 2️⃣ Sabon harin Isra’ila a sararin sama...
June 12 Was Betrayed | Nigeria’s Fake Opposition & Israel’s War Criminals Exposed | Twisdon360 politics unplugged Kowa podcast 12.06.2025 15:00
Twisdon360: Politics Unplugged – Episode 01 In this explosive episode, we break all the rules. 🔥 1: June 12 – The Struggle, the Betrayal, the Unfinished Revolution A deep dive into how Nigeria’s freest election was crushed by military dictatorship — and why June 12 must never be reduced to a mere public holiday. 🧭 2: Nigeria’s Opposition: No Conviction, No Compass We expose the moral bankruptcy...
12 ga watan yuni ranar gwagwarmayar ce jinjina ga masu zanga-zangar neman adalci a Los Angeles TsokaciLive Kowa podcast 12.06.2025 14:58
12 ga watan yuni ranar gwagwarmayar ce jinjina ga masu zanga-zangar neman adalci a Los Angeles TsokaciLive | 12 ga Yuni: Ranar Gwagwarmaya ce A cikin wannan ƙashi na musamman na #TsokaciLive daga #KowaPodcast, shirin ya yi tsokaci mai zurfi a kan mahimmancin ranar 12 ga Yuni — ba kawai a matsayin “Ranar Dimokuraɗiyya” ba, sai dai a matsayin Ranar da Gwagwarmaya ta fi karfin bindiga. Da yadda aka...
Hijacked Power, Complicit Silence: From Tinubu to Tel Aviv 11.06.2025 14:33
Hijacked Power, Complicit Silence: From Tinubu to Tel Aviv In this searing episode of Twisdon360: Politics Unplugged delivers a triple strike of political clarity, revolutionary outrage, and uncompromising truth. First, he dissects Senator Ali Ndume’s shocking revelation that the Tinubu presidency has been hijacked by kleptocrats and kakistocrats — exposing the deep rot within Nigeria's corridors...
Najeriya Da Gabon ne ke cika tankokin Isra'ila a yaƙin Gaza, Ndume kleptocrats sun kange Tunibu Daga jama'a kuma suke mulki. #TsokaciLive 10.06.2025 15:00
A shirin TsokaciLive na #KowaPodcast — muryar kowa da kowa, ba 'yan tsiraru ba Muna tattauna manyan batutuwa guda biyu: 1️⃣ Sanata Ndume ya fasa kwai, yana zargin gwamnatin Tinubu da bai wa barayi da jahilai mulki — shin wannan furuci wani gargaɗi ne daga ciki ko ci gaba da cin mutuncin talakawa ne? 2️⃣ A gefe guda kuma, mun buɗe ido a kan gudummawar Najeriya wajen siyar da mai ga Isra’ila, yayin...
Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World #Twisdon360PoliticsUnplugged #KowaPodcast 07.06.2025 9:54
Walls, Bans, and Billionaire Brawls: Power Plays in a Broken World In this explosive episode of Twisdon360 Politics Unplugged, we dive deep into three of today’s most pressing political flashpoints. First, we unpack the Nigerian military’s push to build border walls—does this massive proposal offer real security or just another billion-naira illusion? Then, we turn to Donald Trump’s latest travel...
Cacar bakin elon musk da Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan Sallah Episode Kowa podcast 07.06.2025 14:04
#TsokaciLive Yau a #kowaPodcast cacar bakin elon musk Trump yaƙe-yaƙe daga Ukraniya zuwa Gaza Da Sudan A cikin wannan sabon shirin na #TsokaciLive daga Kowa Podcast, za mu yi tsokaci mai zurfi kan: – Yadda kasuwancin makamai ke tayar da rikice-rikice a duniya. – Cacar baka tsakanin Elon Musk da yaƙin Isra’ila. – Laifukan yaki da Isra’ila ke aikatawa a Gaza — laifuka ne da babu wata kasa da ta taɓa...
Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast 06.06.2025 15:00
Zaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast Shirin #TsokaciLive na yau na #KowaPodcast, ya yi nazari kan yadda tsarin zaɓen 2023 da hukuncin Kotun Ƙoli ke ƙara haifar da shakku a sahihancin dimokuradiyya a Najeriya. Haka kuma, da dokar haramtawa Yan wasu ƙasashe shiga Amurka da Donald Trump ya kakaba , saboda dokar zamu maimaita w...
Bayan kashe biliyoyin kuɗade, katanga ce mafita j? Tsagaita wuta a Gaza da kujera na-ƙin Amurka | #TsokaciLive #KowaPodcast Episode 5 - 05.06.2025 15:00
Bayan kashe biliyoyin kuɗade, katanga ce mafita? Tsagaita wuta a Gaza da kujera na-ƙin Amurka | #TsokaciLive #KowaPodcast Description: Shirin #TsokaciLive na yau #TsokaciKaɗan tare da #alkaitawi: A yau muna tattauna muhimman batutuwa masu tasiri sosai: 1. Tsaron Najeriya da ra'ayin gina katangu a iyakoki — Janar Christopher Musa ya bayar da shawarar gina katangu domin hana hare-haren ta'addanci, a...
Yaƙin Ukraniya da Rasha Zargin Tiani Fakewa da Maƙarƙashiya" Episode 4 - Kowa podcast 03.06.2025 12:03
A wannan fitowar ta yau ta #TsokaciLive, #Alkaitawi na duba kalaman shugaban mulkin sojan Nijar, Abdourahamane Tiani, wanda ya sake zargin Najeriya da ƙawayenta da hannu wajen hana Nijar zaman lafiya. Amma abin da ya fi tayar da hankali shi ne yadda Najeriya ke cigaba da yin shiru cikin wannan zargi mai nauyi. Shin akwai abin da gwamnati ke boyewa? Ko kuwa shiru ne mai cike da yarda? Bayan haka, A...
Tinubu Boiled Water, Iran Nuclear & Genocide: Peeling Back the Masks Twisdon360: Politics Unplugged 02.06.2025 15:00
🎙️ Twisdon360: Politics Unplugged “Tinubu Boiled Water, Iran Nuclear & Genocide: Peeling Back the Masks” Welcome to Twisdon360 Kowa Podcast – where we strip down the noise and lay politics bare. In this fire-breathing episode of Twisdon360: Politics Unplugged, breaks down four explosive stories that expose the hypocrisy of global powers and the failure of Africa’s political elite: 1. Iran on t...
Iran, Amaechi & Gaza – TsokaciLive na Yau 01.06.2025 12:10
A cikin shirin yau na #TsokaciLive, #Alkaitawi ya yi tsokaci kan: 🔴 Iran da makamin nukiliya – bayanan AIEA sun nuna Iran na dab da kai ga kera makami nukiliya. 🔴 Rotimi Amaechi ya ce ba zai taba goyon bayan Tinubu ba – kuma bai taɓa yi masa aiki ba. 🔴 Ambaliya a Neja – mutane da dama sun rasa rayukansu, gwamnati na nuna halin ko in kula. 🔴 Rikicin Gaza – Isra’ila na ci gaba da kisan kiyashi,...
ambaliyar ruwa mokwa da muhimmancin kare muhalli #kowaPodcast #TsokaciLive #TsokaciKaɗan alkaitawi 01.06.2025 10:03
"Barka da zuwa KowaPodcast – tsokaci mai ma'ana, tattauna batutuwa ba kakkautawa: siyasa, al’amuran yau da kullum, tattalin arziki, da ra’ayoyi mabambanta. Ra’ayin kowa da kowa – ba na 'yan tsiraru ba. Wannan shine KowaPodcast – inda magana ke da tasiri, inda gaskiya bata jin tsoro."
Similar podcasts
Replaio is not a podcast publisher; show names, artwork and audio belong to their authors and are distributed through public RSS feeds.